An kama mutanen biyu ne da ake kira Midy Ag Sodack Dicko da Ibrahim Ould Mohammed a arewacin Mali saboda tuhumar su da ake na hannu wajen harin Grand Bassam.
Majiyar 'yan sanda ta shaida wa kamfanin dillancin labaran Faransa cewa, Dicko shi ya bada makaman da aka kai harin kafin ya gudu ya koma Mali.288